Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi gobara a kasuwar ‘yan Katako ta Kano

A safiyar yau Laraba gobara ta ci akalla shago 22 a kasuwar ‘yan Katako a Rijiyar Lemo da ke Jihar Kano. Jami’in Hulda da Jama’a na

‘Yan sanda sun saki wakilin Daily Trust da suka kama

‘Yan sanda sun sako wakilin Daily Trust na Majalisar Wakilai, Musa Abdullahi Krishi da ‘yan sanda suka yi awan gaba da shi. An sako Musa n

Maganar Shehu Sani ba sabuwar magana ba ce- Majalisar Dattawa

  Majalisar Dattawa ta ce maganar da sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, sanata Shehu Sani ya yi na cewa suna karban makudan kudade ba sabuwar

Me kuke so in fada game da auren Fatima Ganduje?- Sheikh Daurawa

Shugaban Hukumar HISBA, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi bayani a karon farko a kan auren diyar Gwamnan Jihar Kano, Fatima Ganduje. Shi dai wannan b

Ban san cewa Sufeto Janar na ‘yan sanda bai tare a Binuwe ba- Shugaba Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ban san cewa sufeto janar na ‘yan sanda Ibrahim Idris bai tare a Jihar Binuwe ba duk da cewa ya b