Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kama masu safarar mutane suna yunkurin kai mata 14 Saudiyya

Hukumar yaki da safarar mutane (National Agency for the Prohibition of Trafficking in Person) da aka fi sani da sunan NAPTIP, ta kama wasu mutane biyu

Matashi ya kashe dalibar Jami’a ya sace wayarta

Wani da ake zargin barawon waya ne ya kashe wata dalibar a Jami’ar Ahmadu Bello da ke Samaru, Zariya Wata majiya mai tushe wadda ke cikin masu b

An kaddamar da hukumar yaki da masu cin zarafin mata a Borno

Bisa la’akari da yawaitar karuwar cin zarafin mata da wasu ke yi a garin Maiduguri, musamman ma a akasarin sansanonin ’yan gudun hijira da

Yan sanda sun cafke ’yan fashi 17 a Kano

Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta cafke wasu gungun ’yan fashi wadanda suka addabi al’ummar jihar da sace-sace. Yayin da yake nuna

’Yan sanda sun kama matashin da ya kware a satar babura a Gumel

A Lahadin da ta gabata ’yan sanda sun kama wani matashi a Gumel da ya kware wajan satar babura yana sayar da su a Jihar Bauchi. Matashin mai sun