Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan fashi sun harbi dattijuwa da danta a Kano

A shekaranjiya Laraba ce wata dattijuwa mai kimanin shekara 75 da ke zaune a garin Badawa a yankin karamar Hukumar Gezawa, Jihar Kano ta hadu da fushi

’Yan Hisba sun tarwatsa gungun bokaye a Kasuwar Shuwarin

Hukumar Hisba ta Jihar Jigawa ta samu nasarar tarwatsa wani gungun bokaye da suke fakewa da sunan su malaman rukiyya ne a kasuwar Shuwarin da ke karam

Tsarin tantance masu zuwa Saudiyya zai iya takura wa maniyyatan Najeriya

Sabon tsarin da kasar Saudiyya ta fito da shi na tantance masu son shiga kasar yana wahalar da masu zuwa kasar. Aminiya ta gano cewa tsarin da aka fit

An bayyana farin ciki da sakin malaman Jami’ar Maiduguri

A karshen makon jiya ne Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta cimma matsaya da ’yan kungiyar Boko Haram kan batun sakin malaman Jami’ar Ma

An kalubalanci batun samar da ’yan sandan jihohi

An bayyana cewa akwai matsaloli da kalubale a batun samar da ’yan sandan jihohi kamar yadda Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya amince da