Kananan Labarai

Kananan Labarai

Allah Ya yi wa Mahmoon Baba Ahmed rasuwa

A daren jiya ne Allay Ya yi wa Malam Mahmoon Baba Ahmed rasuna yana dan kimanin shekara 75. Kaninsa, Dokta Hakeem Baba Ahmed ya wallafa a shafinsa na

Buhari ya sa hannu kan dokar fifita ’yan Najeriya a kan ’yan kasar waje

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince a rika bai wa ’yan Najeriya fiffiko a kan ’yan kasashen waje wurin bayar da kwangiloli. Shugaba B

Kenya ta kori Lauya Miguna kan ‘rantsar’ da Odinga

kasar Kenya ta kori wani dan adawa kuma lauya mai suna Miguna Miguna, sakamakon rawar da ya taka wajen rantsar da jagoran ’yan adawa Raila Oding

Dawo da Shugaban NHIS ba zai hana EFCC bincikensa ba- Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya ta ce dawo da Shugaban Hukumar NHIS, Usman Yusuf da aka yi bakin aiki ba zai hana Hukumar EFCC ci gaba da bincikensa ba. Ministan La

EFCC ta kwato fiye da Biliyan 500 a 2017- Magu

Shugaban Hukumar EFCC, Ibrahim Magu ya ce sun damu nasarar kwato makudin kudi kimanin Naira biliyan 511.9 a shekarar 2017. Shugaban hukumar na riko ya