Shekau ya bar dajin Sambisa
Shugaban wani bangare na Boko Haram, Abubakar Shekau ya bar dajin Sambisa kafin sojoji su kai hari inda suka samu nasarar mamaye yankin da yake zaune.
Kananan Labarai
Shugaban wani bangare na Boko Haram, Abubakar Shekau ya bar dajin Sambisa kafin sojoji su kai hari inda suka samu nasarar mamaye yankin da yake zaune.
Ministan Tsaron Najeriya, Mansur Dan-Ali ya ce sojoji sun tseratar da akalla mata da kananan yara guda 30,000 daga hannun ‘yan Boko Haram. Minis
Rahotanni na nuna cewa shugaban ‘yan shi’a na Jihar Sakkwato, Malam Kasim Umar ya rasu bayan ya yi fama da jinya. Malam Kasim ya rasu kima
Kwamitin Majalisar Dattawa kan albarkatun man fetur ta zargi kamfanin NNPC da ’yan kasuwa da rashin samar da isasshen mai a kasar.
Rundunar sojan Najeriya ta ce manoma 700 da daruruwan masu kamun kifi da iyalansu wadanda ke yi wa ’yan boko haram aikin noma sun tsere daga sas