Kananan Labarai

Kananan Labarai

An buqaci al’umma su qaurace wa kayan maye

An kirayi mutane, musamman wadanda ke mu’amala da abubuwan sa maye da su nisanta kansu daga harkar saboda illolin da ke tattare da ita. Babban l

’Yan sanda sun kubutar da Turawan da aka yi garkuwa da su a Kaduna

Rundunar ’yan sanda sun samu nasarar kubutar da ’yan kasashen waje hudu da aka yi garkuwa da su a kan hanyar Kagarko zuwa Kwoi da ke cikin

Yadda hukumar NABDA ta yi wata biyu babu shugaba

Wata majiya daga hukumar bunkasa kimiyya ta kasa ta NABDA ta bayyana wa Aminiya cewa hukumar da ke karkashin ma’aikatar kimiyya da fasaha ta sha

Matasa da ’yan kasuwar Bwari sun koka game da kona kasuwarsu

’Yan kasuwar da suka yi asarar dukiya a sakamakon kona kasuwar Bwari da ake zargin wasu matasa da banka mata wuta, sun bayyana korafi a kan kin

Muna sauke nauyin ’yan fansho a kan lokaci – Hukumar Fansho Sakkwato

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta bayyana cewa tana a kan gaba da kowace jiha wajen tabbatar da biyan kudaden fansho da garatuti ga ma’aikatan da suka