Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kone ofishin ‘yan sintiri na garin Kafanchan

A daren Juma’ar makon da ya gabata ne da misalin karfe biyu na dare wasu da ba a kai ga tantance ko su waye ba suka sa wa ofishin ’yan sin

Duk malamin da ya shiga yajin aiki zai rasa aikinsa – El-Rufa’i

A yayinda malaman makaranta suka shiga tsunduma cikin yajin aiki a Jihar Kaduna, Gwamnar jihar, Nasir El-Rufa’i ya ce duk wani malami da ya ki z

Mutuwar mutum tara: Wadanda ‘yan sanda ke tuhuma sun ki amincewa da laifinsu

A kwanakin baya ne Rundunar ’yan sanda a Jihar Bauchi ta kame wadansu mutane da ake zargi da kashe mutane tara karkashin wata kungiya mai suna B

Jihar Ogun ce kan gaba a jarabawar NECO

Hukumar Jarabawa ta NECO ta fitar da sakamakon jarabawar sakendire inda jihar Ogun take kan gaba a kan sauran jihohi da kashi 91 da digo 42 cikin dari

Dagaci ya kashe talakansa ya jefa gawarsa a rijiya

  An gurfanar da wani Dagaci a Jihar Neja a gaban kotun gargajiya da ke Minna kan zargin kashe talakansa da ya ake tsare da shi tare da jefa gawa