Kananan Labarai

Kananan Labarai

Malaman Kaduna sun fara yajin aiki

Yayin da ake komawa makaranta a yau Litinin kungiyar malaman makarantu reshen jihar Kaduna ta bayyana aniyarta na fara yajin aikin sai baba-ta-gani do

Yi wa jama’a hidima nake so ba mulki ba – Dogara

Shugaban Majalisar Wakilai Honourabul Yakubu Dogara ya ce ya sadaukar da dukan nasarorin da ya samu ga al’ummar mazabarsa domin amincewar da suk

An kashe Musulmi a Indiya don ya hana sa waka a sabuwar shekara

An yi wa wani Musulmi dukan kawo wuka har ya rasu a Jharkhand da ke gabashin Indiya, bayan da ya bukaci wadansu mutane su rage amon wakar da suka kunn

Dan kunar-bakin-wake ya kashe mahaifinsa da mutum tara a masallaci

  Wani dan kunar-bakin-wake jiya ya kai hari wani masallaci a jihar Borno lokacin sallar asuba inda ya tayar da bam din da ke jikinsa inda ya kas

Najeriya za ta samu miliyan 550 don sayo tauraron dan’adam

Ministan Sadarwa, Adebayo Shittu ya ce bankin kasar China ya amince ya baiwa Najeriya Dala miliyan 550 don ta sayo sabbin tauraron dan’ adam biyu. Min