Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ubangiji Ya umarceni da in nemi Shugaban Kasa- Pastor Tunde Bakare

Shugaban Cocin Latter Rain Assembly da ke Jihar Legas, Pastor Tunde Bakare ya ce Ubangiji ne Ya sanar dashi cewa ya nemi Shugaban Kasa. Tuned Bakare y

Sahun Buhari na bi wajen rage cunkoso a gidan Yari-Hassan Zarma

Minista a ma’aikatan ayyuka, gidaje  da makamashi Alhaji Suleiman Hassan Zarma, ya ce ya bi sahun shugaban kasa Muhammadu Buhari ne wajen r

Ana amfani da shafukan sada zumunta ana gurbata tunanin mutane – Obama

Tsohon Shugaban Amurka, Mista Barack Obama ya yi gargadi a kan yin amfani da shafukan sada zumunta na zamani ba ta hanyar da ta dace ba. Shugaban ya f

DPR ta kulle gidajen mai 6 a Gombe

Sashin kula da albarkatun man fetur ta kasa DPR a Jihar Gombe ta kulle gidajen mai guda shida saboda sayar da mai din a kan farashin Naira 210.  

Rashin kyawun yanayi ya janyo karuwar soke tashin jirage-Hukumar NIMET

Hukumar Hasashen Yanayin Sararin Samaniya  ta NIMET ta ce karuwar hazo a yankin tafkin Chadi wanda ya tunkaro yankin Najeriya ya sanya an samu ka