Kananan Labarai

Kananan Labarai

Shekarar 2017 shekara ce mafi wahala ga ’yan Najeriya-Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce shekarar 2017 ta kasance shekara mafi wahala ga ’yan Najeriya amma ya bayar da tabbacin samun sauki a shekarar 20

Sojoji sun dakile harin ’yan boko haram a Maiduguri

Rundunar sojojin Najeriya sun dakile harin ’yan kungiyar Boko Haram a wurin shingen binciken ababen hawa mai nisan ’yan kilomitoci daga bi

Bata-gari sun kashe mutum uku sun kone kasuwar Bwari

Wasu gungun bata-gari sun kashe mutum uku sannan suka sanya wuta a kasuwar Bwari bayan da wani wanda ake zargi dan kungiyar aisiri ne ya kashe wani ma

Hukumar Kwastam ta tara kudin shiga Naira Triliyan daya

Hukumar Kwastam ta tara wa Gwamnatin Tarayya kudin shiga da ya kai kimanin Naira Triliyan daya a wannan shekarar. Jami’in hulda da jama’a

Ba zan sake tsayawa takara tare da Ganduje ba- Mataimakin gwamna

Mataimakin gwamnan Jihar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar, ya ce ba zai sake tsayawa takara tare da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a zaben 2019. Farfesa Ha