Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mutanen gari sun kone wata mai garkuwa da jama’a

Wasu gungun jama’a sun kone wata mata wadda ake zargi da yin garkuwa da mutane a garejin unguwar Offa da ke karshen titin garin Ilorin da ke jih

An yi kutsen Naira biliyan 16 a kasafin ma’aikatar Fashola-Sanatoci

A jiya ne sanatoci suka gano kutsen kimanin Naira miliyan 16 da aka kasafta wajen yin wasu ayyuka marasa muhimmanci a kasafin kudin ma’aikatar M

Hukumar INEC za ta ba nakasassu dama a zabe mai zuwa

Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta ce za ta bullo da tsarin rubutun nakasassu don basu damar yin zabe a shekarar 2019.

Sabon rikici kabilanci ya yi sanadin mutuwar mutum hudu a Benuwe

Sabon rikicin kabilanci ya yi sanadin mutuwar kimanin mutum hudu a garin Ogobia da ke yankin Ugboju da ke karamar hukumar Otukpo a jihar Benuwe.

Gwamatin Tarayya da jihohi 19 za su kashe tiriliyan 14 a shekarar 2018

Wani bincike da Aminiya ta gudanar ya gano cewa gwamnatin tarayya da ta jihohi 19 suna shirin kashe Naira tiriliyan 14 da digo biyar a shekara mai zuw