Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari ya kara wa manyan hafsoshin tsaro wa’adi

Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari ya amince da karin wa’adin manyan hafsoshin tsaron kasar da suka hada da Babban Hafsan Tsaro, Babban Hafsan Soji

Dalibi ya kashe abokin karatunsa a kwalejin Kogi

Wani dalibin kwalejin kimiyya da fasaha da ke garin Lokoja da ake zargi da tabin hankali ya soka wa abokin karatunsa wuka inda hakan ya yi sanadin mut

Ta yi yunkurin sayar da ’yan tagwayenta kan Naira dubu 350

Wata mata mai suna Salima Lawal ’yar kimanin shekaru 39 wadda ke zaune a Marabar kankara, karamar Hukumar Malumfashi Jihar Katsina ta yi yunkuri

Shugabancin Boko Haram: Albarnawi ya ture Shekau

A wannan makon ne wasu rahotanni suka bayyana cewa Shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya kara rasa karfi sakamakon yadda Abu Mus’ab y

Wasu ’yan ta’adda sun shiga hannu a Jihar Katsina

Rundunar ’Yan sanda a Jihar Katsina ta gabatar wa manema labarai wani da ake zargi da yin fashi da makami tare da satar shanu mai suna Ibrahim U