Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari ya karrama sojoji 10

Shugaba Muhammadu Buhari ya karrama matasan sojoji 10 da suka kammala samun horo a matakin farko a makarantar koyon tukin jirgin sama ta kasa da kasa

Manyan ayyuka: Hukumomi za su samu biliyan 750 a makon nan-Adeosun

Ministan Kudi, Kemi Adeosun ta ce Gwamnatin tarayya za ta saki kimanin Naira biliyan 750 ga ma’aikatu da hukumomin gwamnati a makon da muke ciki

ICPC za ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kebbi

Hukumar ICPC za ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kebbi, Alhaji Sa’idu Dakingari a gaban babbar kotun jihar kan zargin cin hanci da almubazzar

An sace mutum 10 a Neja

Ana zargin masu garkuwa da mutane da kashe mutum uku tare da sace mutum 10 a kan hanyar Kaduna zuwa Sarkin Fawa da ke karamar hukumar Munya a jihar Ne

Gwamnoni sun mika sunayen mutum 108 ga Buhari domin a basu mukami

Wata majiya mai tushe ta tseguntawa Aminiya cewa jihohi 36 har da babban birnin tarayya na Abuja sun gabatar da sunayen mutum 108 ga Shugaba Muhammadu