Kananan Labarai

Kananan Labarai

Adeosun ta dakatar da Gwarzo ne saboda kin dakatar da binciken kamfanin Oando-Bincike

Wani bincike da Aminiya ta gudanar ya nuna cewa Ministan Kudi, Misis Kemi Adeosun ta dauki matakin dakatar da shugaban hukumar hada-hadar hannayen jar

Masu wa’azin sauri na taimaka wa ta’addanci-Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce masu tayar da kayar baya za su iya samun magoya baya saboda abin da ya kira wa’azin da malaman da ke da tsauri su

Babban Janar na sojan Chana ya rataye kansa saboda rashawa

A ranar Talatar da ta gabata ne wani babban Janar na sojan kasar Chana, Zhang Yang ya rataye kansa a gidansa bayan da ya zama babban jigon gwamnati na

Yadda rashin gaskiya ya mamaye jarabawarmu-Likitoci

Wasu daga cikin ’yan Najeriya da suka samu horo a kan fannin likitoci a kasashen waje sun bayyana yadda aka sanya rashin gaskiya a jarabawar da

A yau ICPC za ta gurfanar da mahaifiyar Maryam Sanda a kotu

Hukumar Yaki da Ayyukan Cin Hanci da Laifukan da Suka Danganci Almundahana ta ICPC, ta ce ta kammala shirye-shirye na gurfanar da Maimuna Aliyu, mahai