Buhari ya kaddamar da kwamitin inganta albashi
Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da kwamitin yi wa albashi garambawul inda ya bukaci membobin kwamitin su cimma matsaya kan karancin albash
Kananan Labarai
Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da kwamitin yi wa albashi garambawul inda ya bukaci membobin kwamitin su cimma matsaya kan karancin albash
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da a biya kimanin Naira miliyan 164 na kudin makarantar ’yan matan Chibok 106 da ke karatu a jami’ar Am
Rundunar sojan kasa ta Najeriya ta ce ’yan kungiyar Boko Haram sun kashe dakarunta uku a garin Magumeri da ke Karamar Hukumar Borno. Kanar Tomot
Wani dalibi da ke matakin aji na uku a jami’ar kimiyya da fasaha ta Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi ya kashe kansa a ranar Juma&rsquo
Ga alamu ana kara nuna damuwa ga karuwar ayyukan gungun masu dauke da makamai a yankin Arewa maso yamma da ayyukan masu satar shanu da masu gar