Kananan Labarai

Kananan Labarai

Malami ya kare kansa kan zargin hannu a rikicin Maina

Atone-Janar na kasa kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami ya mayar da martani kan zarge-zargen da aka yi masa a ci gaba da binciken da majalisa

Tsarin tsaron kasarmu ya ruguje-Majalisa

Majalisar Dattawan Najeriya ta nuna damuwarta kan yadda harkokin tsaro ya tabarbare a kasa baki daya tare da rushewar tsarin tsaron kasar baki daya. &

Buhari ya kafa kwamitin bin diddigin dukiyoyin da aka kwato

Shugaba Muhammadu Buhari jiya ya kaddamar da kwamitin bin diddigin dukiyoyin sace da kuma wadanda aka kwato a ciki da wajen Najeriya. Membobin kwamiti

Buhari ya yi Alla-wadai da harin Mubi da Zamfara

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana harin da dan kunar-bakin-wake ya kai da safiyar ranar Talata a wani masallaci a garin Mubi na jihar Adamawa da aik

An kashe mutum 80 a harin boko haram da na kabilanci a Adamawa

Kimanin mutum 80 ne suka mutu a hare-hare biyu na ’yan boko haram da kuma na kabilanci a jihar Adamawa da ke Arewa maso gabashin Najeriya. Inda