’Yan bindiga sun kashe mutum 23 sun kone gidaje a Zamfara
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hare-hare a kauyukan da ke jihar Zamfara inda suka kashe mutum 23 tare da kone gidaje da rumbunan abi
Kananan Labarai
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hare-hare a kauyukan da ke jihar Zamfara inda suka kashe mutum 23 tare da kone gidaje da rumbunan abi
Gwamnatin tarayya ta gabatar da kimanin Naira biliyan 737 don aiwatar da manyan ayyuka 71 a ma’aikatu bakwai. Wani bincike da Aminiya ta gudanar
An samu nasarar bankado wasu da ake zargi da samar da takardun shaidar boge na Kwalejin Kimiya Da Fasaha ta Nuhu Bamalli, Zariya. Kantoman riko na mak
Wata Kotun Majistire da ke garin Masaka a karamar Hukumar Karu a Jihar Nassarawa, ta umurci wani matashi mai suna Ibrahim danliti da ya biya diyya ga
Rundunar ’yan sanda a Jihar Kano ta cafke wasu matasa uku da ake zargi da yin garkuwa da kananan yara a birnin jihar. Matasan da ake zargi sun h