Kananan Labarai

Kananan Labarai

An shake malamar makaranta ta mutu, aka sace motarta

Wata malamar makaranta ’yar kimaniný shekara 39 da haihuwa ta rasa ranta a sakamakon shake ta da wasu da ake zargi barayi ne suka yi har

Ana tuhumar mutane 26 da badakalar takardun shaida na bogi a Kwalejin Nuhu Bamalli Zariya

An samu nasarar bankado wasu da ake zargi da samar da takardun shaidar boge na Kwalejin Kimiya Da Fasaha ta Nuhu Bamalli, Zariya. Kantoman riko na mak

Kotu ta umarci matashi ya biya wadda ya ajiye diyya kan bata mata rayuwa

Wata Kotun Majistire da ke garin Masaka a karamar Hukumar Karu a Jihar Nassarawa, ta umurci wani matashi mai suna Ibrahim danliti da ya biya diyya ga

An kama masu garkuwa da yara a Kano

Rundunar ’yan sanda a Jihar Kano ta cafke wasu matasa uku da ake zargi da yin garkuwa da kananan yara a birnin jihar. Matasan da ake zargi sun h

Tanim Yari ne Gwarzon gasar karatun Alkura’ani ta kasa ta kungiyar Izala

Tanim A. Yari  daga Jihar Neja ne ya zama gwarzon shekara na gasar karatun Alkura’ani mai girma na kasa, karo na 21 da kungiyar Jama’