Kananan Labarai

Kananan Labarai

Bukatar man fetur ta karu da kashi 35- Kungiyar OPEC

Kungiyar kasashe masu fitar da danyen man fetur ta OPEC ta ce duk da kalubalen  motoci masu amfani da wutar lantarki da kuma adadin lokacin da ka

EFCC ta zargi Hukumar DSS da kare jami’anta masu laifi

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Ta’annutin Kudi ta EFCC ta ce hukumar tsaro ta farin kaya ta DSS ta ki mika jami’anta don su amsa tambayoyi k

Majalisa ta soke asusun rarar man fetur

Majalisar Dattawa jiya ta zartar da kudurin soke asusun rarar man fetur wanda tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya kafa a shekarar 2004. Amincewa

Ma’aikatar Fashola ce ta samu kaso mafi tsoka a kasafin kudin 2018

Ma’aikatar ayyuka da wutar lantarki da gidaje ta samu kaso mafi tsoka na Naira biliyan 555 da digo 88 na kasafin kudin shekarar 2018. Cikin Nair

Alex Ekwueme na raye, inji jami’an asibitin da yake jinya

Wani babban jami’i a asibitin Memfys da ke jihar Enugu ya ce Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Dokta Alex Ekwueme na raye kuma yana kara murmurew