Kananan Labarai

Kananan Labarai

Alex Ekwueme ya kwanta dama

Rahotanni na nuna cewa tsohon farkon zababben mataimakin shugaban kasa a tarihin Najeriya, Chief Alex Ekwueme ya rasu. A saurari karin bayani.  

Ana biyan kowa yadda ya kamata-Shugaban Jami”ar Kashere

Da yake mayar da jawabi kan zargin da kungiyoyin ma’aikatan jami’ar suke masa, shugaban jami’ar Farfesa Alhassan Muhammed Gani, cewa

Dangote ya bada gudunmuwar Naira Miliyan 500 ga ‘yan kasuwan Kano

Alhaji Aliko Dangote, shugaban rukunin kamfanonin Dangote, ya bayar da tallafin zunzurutun kudi Naira miliyan 500 ga wadanda annobar gobara ta yi wa b

Dole shugaban Jami’ar Kashere ya tafi-Ma”aikatan jami”ar

Kungiyoyin Ma’aikatan Jami’ar Tarayya ta kashere sun kira taron gaggawa kan cewa sai shugaban jama’ar, Farfesa Alhassan Muhammad Gan

Ba zan iya tuna lokacin da na bai wa Metuh miliyan 400- Sambo Dasuki

Tsohon Mashawarcin Shugaban Kasa Kan Harkar Tsaro, Sambo Dasuki ya fada wa babbar kotun Abuja cewa ba zai iya tuna lokacin da ya bayar da ummarnin a t