Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jide Bola Tinubu ya rasu

A ranar Laraba ne, Allah Ya yi wa xan tsohon gwamnan Jihar Legas, kuma jigo a Jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu mai suna Jide rasuwa. An samu lab

Na gargadi Buhari kan dawo da Maina- Shugabar ma’aikata

Shugabar Ma’aikata, Winifred Oyo-Ita, ta ce sai da gargadi Shugaba Buhari kan dawo da Abdulrasheed Maina. Maina wanda hukumar EFCC ke nema ruwa ajallo

6 ga watan Nuwamba za a rufe karbar sunayen gwarzon Afirka na Daily Trust

Ranar 6 ga watan Nuwamban shekarar 2017 za a dakatar da rufe karbar sunayen wadanda aka zaba gwarazan Afirka na kamfanin jaridar Daily Trust. A sanarw

Masu garkuwa da mutane sun sace jami”in asibiti a Gombe.

Masu garkuwa da mutane ne a cikin daren jiya Litinin da misalin karfe 3 na safe suka yi awan gaba da wani babban jami’in lafiya a garin Dadin-ko

Ayyukan Boko Haram nakara yawan mahaukata a yankin Arewa-maso- gabas

Aiyukan kungiyar Boko Haram sun kara yawan mahaukata da masu fama da lalurar tabin hankali ta hanyar basu miyagun kwayoyi a yankin. Shugaban Asibitin&