Kananan Labarai

Kananan Labarai

Uwargidan Sanata Danjuma Goje ta rasu

Allah Ya yi wa matar tsohon Gwamnan Jihar Gombe, Hajiya Yelwa Mohammed Danjuma Goje rasuwa a safiyar yau (Litinin) tana ‘yar shekara 55. An samu

Odinga ya yi kiran kaurace wa zaben Kenya

  Jagoran Jam’iyyar adawa a Kenya, Raila Odinga ya yi kira ga magoya baya da su kauracewa zaben shugaban kasar da ya gudana jiya Alhamis, a

Batun malaman makaranta dubu 20 na Kaduna

Hakika abin takaici ne matuka game da sanarwar da Gwamnatin Jihar Kaduna ta fitar a kwanan nan cewa, malaman makarantun furamare dubu 21 da 780 cikin

Gwamnan Kogi ya haramta taron kungiyoyin kwadago a manyan makarantun jihar

Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya haramta harkokin kungiyoyin kwadago a makarantun gwamnatin jihar. Bello wanda ya bayyana haramcin jiya ya ce gwam

Kotu ta ba Jonathan kwana biyar ya gurfana a gabanta

  Fassara Abubakar Haruna Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da ummarnin aikewa da sammaci da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya gu