Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan Boko Haram sun kashe sojoji takwas a Yobe

  Wasu da ake zargin ’yan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari kauyen Sassawa da ke karamar hukumar Damaturu da ke jihar Yobe inda suka kash

Kotu ta ba Jonathan wa’adin kwana biyar ya gurfana a gabanta

Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da ummarnin aikewa da sammaci da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya gurfana a gabanta cikin kwanaki b

Ya kamata a tattauna a kan sake fasalin kasa-Sanusi Lamido

Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi ya ce lokaci ya yi da za a fara tafka muhawara kan batun sake fasalin kasa don kawo karshen kiraye-kirayen a ware na

Sojojin sama sun kashe matar Shekau

Rundunar sojojin sama sun ce sun yi imanin matar shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, Malama Fiddausi ta mutu a wani harin sama da jiragen s

Maina zai bayyana idan gwamnati ta bayar da tabbacin tsaron lafiyarsa

Iyalan Tsohon Shugaban Kwamitin Shugaban kasa na Gyaran Fansho, Abdulrasheed Maina sun ce tsohon shugaban kwamitin fanshon wanda aka kora daga aiki za