Kananan Labarai

Kananan Labarai

Tsofaffin ’yan kungiyar Biyafar sun yaba wa Buhari

Jami’an ’yan sanda da suka tallafawa kungiyar Biyafara daga sashen gabashin kasar nan wadanda aka yi musu afuwa kuma aka yi musu ritaya da

Kungiyar NLC ta yi kiran a kara albashi

Shugaban Kungiyar Ma’aikata reshen jihar Kwara, Mista Abdulyekeen Agunbiade ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya ta sake duba batun karin albashin ma

Hukumar EFCC ta garkame gidan Maina

Mai Magana da Yawun Hukumar EFCC, Wilson Uwujaren ya fada wa Aminiya cewa har yanzu sunan Maina yana cikin jerin sunayen da hukumar ke nema ruwa a jal

Batun Maina ya dauki sabon salo

Akwai alamun Shugaba Muhammadu Buhari zai aike da sammaci ga Atone-Janar na Kasa, Abubakar Malami da Ministan Harkokin Cikin Gida, Abdulrahman Dambaza

Yawan masu rajistar zabe zai kai miliyan 80, Inji Hukumar Zabe

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta INEC ta yi hasashen cewa adadin yawan masu rajistar zabe zai iya karuwa daga miliyan 10 zuwa miliyan 80 a shekarar 201