Kananan Labarai

Kananan Labarai

Saudiyya za ta yi dokar hana yada Hadisan karya

Gwamnatin Saudiyya za ta kafa wata sabuwar cibiyar Addinin Musulunci da za ta takaita tsattsauran ra’ayin Musulunci da kuma ‘yan ta’

Buhari na sane da halin da asibitin fadar shugaban kasa ke ciki- Shugaban asibiti

Shugaban asibitin fadar shugaban kasa, Hussain Munnir ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari na sane da halin da aibitin ke ciki. Malam Munnir ya ce tun

Rundunar sojin sama ta tura jiragen yaki zuwa Jos

Rahotanni na nuna cewa rundunar sojin saman Najeriya ta tura jiragen yaki zuwa garin Jos, babban birnin Jihar Filato domin kawo karshen tashe-tashen h

‘yan bindiga sun kashe mutum 35 a Filato

Aqalla mutum 35 aka kashe yayin da aka jikkita wasu da dama a wani hare-haren da aka kai wasu qauyuka da ke qaramar hukumar Bassa na Jihar Filato. Har

’Yan bindiga sun kashe jami’an hukumar NDLEA uku a Kogi

Wasu ’yan bindiga sun harbe jami’ai uku na Hukumar Yaki da Shan Miyagun Kwayoyi ta NDLEA a garin Okene. Kwamandan rundunar hukumar da ke j