Dole jama’a su taimaka wajen yakar matsalar tsaro —Ndume
Sanata Muhammad Ali Ndume ya ce dole ne jama’a su bada hadin kai domin kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya. Ndume ya yi kiran ne a zantawarsa
Kananan Labarai
Sanata Muhammad Ali Ndume ya ce dole ne jama’a su bada hadin kai domin kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya. Ndume ya yi kiran ne a zantawarsa
Dattijon mai shekara 61 ya ce zai kula da mai cikin da abin da za ta haifa.
WHO na bukatar samar da karin allurar rigakafin COVID-19 guda miliyan 500.
An boye makaman da aka yi fasakwaurinsu a garin amala.
Kullum farashin gas din girki kara karuwa yake yi.