Kananan Labarai

Kananan Labarai

A’isha Buhari ta bukaci binciken gaggawa kan asibitin fadar shugaban kasa

Matar Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta nemi ayi binciken gaggawa kan asibitin fadar shugaban kasa, don gano yadda suke aiwatar da kudaden

Trump na iya jefa Amurka cikin hadari – Sanata Coker

A yayin da kasar Amurka da Koriya ta Arewa ke cigaba da nuna juna da yatsa, inda Shugaban Amurka Donald Trump ya yi gargadin cewa hanya daya ce ta rag

’Yan sanda na binciken mawaki Davido kan mutuwar abokinsa

Rundunar ’yan sandan Jihar Legas ta gayyaci fitaccen mawakin nan mai suna Davido Adekeke wanda ake yi wa lakabi da Davido kan domin ya amsa wasu

El-rufai ya gabatar da kasafin kudi na 2018

Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya gabatar da kasafin kudin 2018 a gaban majalisar jihar. Majalisar Zartarwar jihar ce a ranar 9 ga watan

Malaman Kaduna dubu 21 ne suka fadi jarabawar aji hudu na firamare-El-Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufa’i ya bayyana cewa kimanin malamai dubu 21 da 780 daga cikin malamai dubu 33 suka fadi a jarabawar aji hudu