Tankar mai ta yi bindiga a garin Tafa
Mutum uku sun mutu sannan kimanin mutum 15 sun samu munanan raunuka yayin da tankar man fetur ta kwacewa direbanta a daidai garin Tafa da ke kan hanya
Kananan Labarai
Mutum uku sun mutu sannan kimanin mutum 15 sun samu munanan raunuka yayin da tankar man fetur ta kwacewa direbanta a daidai garin Tafa da ke kan hanya
Shugaba Muhammadu Buhari ya yaba wa kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles kan nasarar da suka samu kan takwararta ta kasar Zambiya. Buhari ya bayyana
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i ya gabatar da daftarin kasafin kudin shekarar 2018 ga al’ummar jihar. Da yake jawabi a taron
A ranar Juma’ar da ta gabata da misalin karfe 2 zuwa 3 na dare mutanen kauyen Daga da ke karamar Hukumar Jibiya a Jihar Katsina suka samu kansu
A kokarin Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano na magance cin hanci da rashawa a tsakanin jami’anta, rundunar ta kaddamar da kamfe din wayar da