Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dalibai 270 sun fafata a gasar Musabakar Fikihu ta farko a Jihar Jigawa

Kimanin dalibai 270 masana ilimin fikihu suka fafata a gasar Musabakar Fikihu ta farko da Hukumar Ilimi ta Jihar Jigawa ta shirya, kamar yadda ake faf

Jihohin Arewa maso Gabas sun goyi bayan kasancewar kasar nan a dunkule

Jihohin Arewa maso Gabas da suka hada da Bauchi da Borno da Gombe da kuma Yobe sun goyi bayan kasar nan ta ci gaba da zama a matsayin dunkulalliyar ka

…Wata kuma ta kaure a tsakanin Ministan Mai da Shugaban Kamfanin NNPC

Takaddama ta kaure a tsakanin Minista a Ma’aikatar Albakatun Man Fetur, Mista Ibe Kachikwu da Shugaban Kamfanin Mai na kasa (NNPC), Injiniya Mai

Masu satar mutane sun kashe Ardo Richifa

Wadansu ’yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun kashe Ardon Gundumar Richifa da ke karamar Hukumar Soba a Jihar Kaduna. A rana

Budurawa ta hada kai da saurayinta ya yi garkuwa da ita

Dubun wata yarinya mai shekaru 20 mai suna Tohibat  ya cika bayan ta hada baki da saurayinta ya yi garkuwa da ita domin su karbi kudin fansa a wa