Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari ya aike wa Amaechi sammaci kan Dala biliyan 16 na aikin layin dogo

Shugaba Muhammadu Buhari ya gayyaci Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi kan Dala biliyan 16 na aikin jirgin kasa a kudancin Najeriya da sauran sassan kasa

An binne marigayi AVM Mukhtar Muhammad a Kano

An binne gawar Tsohon Gwamnan tsohuwar jihar Kaduna, marigayi AVM Mukhtar Muhammad a Kano. Jirgin wani kamfani mai zaman kansa ne ya dauko gawar daga

Gwamnati ta amince da biyan bashin biliyan 26 ga kamfanonin raba wutar lantarki

Majalisar Zartarwar Kasa ta amince da biyan bashin Naira biliyan 25 da digo tara da kamfanonin raba wutar lantarki ke binta. Ministan Wuta da Aiki da

Charly Boy ya nemi diyyar miliyan 500 daga rundunar ’yan sanda

Jagoran kungiyar dolacinmu ya isa wacce ake kira Our Mumu Don Do, Charles Oputa wanda ake yi wa lakabi da Charly Boy ya  maka rundunar ’yan

Dole Diezani ta fuskanci shari’a a Birtaniya-Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya ta dage a kan cewa dole Tsohuwar Ministan Albarkatun Man Fetur, Diezani Allison-Madueke ta fuskanci shari’ar zargin cin hanci