Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamna ya nemi Gwamnatin Tarayya ta kara wa Kebbi kason kudi don yaki da jahilci

Gwamnan Jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta kara wa jihar kason kudi domin yaki da jahilci hakan ya taimaka wa ko

Jihohin Sakkwato da Kebbi da Zamfara sun gamsu da tsarin tarayya da ake bi

Jihohin Sakkwato da Kebbi da Zamfara sun nuna gamsuwarsu kan yadda da tsarin tarayya da ake tafiya a kansa tare da kiran a ci gaba da tafiyar da shi b

Hukumar SEMA ta bayar da tallafi a Katsina

Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Katsina (SEMA) ta bayar da tallafin kayayyaki na miliyoyin Naira ga ’yan gudun hijirar Boko Haram da wa

Bai kamata Ibo su goyi bayan a raba Najeriya ba – Yahaya Kega

Shugaban kungiyar Dillalan Motoci ta kasa reshen Jihar Filato kuma Shugaban Kamfanin Sayar da Motoci na Kega Motors da ke garin Jos, Alhaji Yahaya Muh

Daliban kwalejin Kogi sun yi zanga-zanga kan kisan abokansu

Daliban kwalejin koyon kimiya da fasaha ta jihar Kogi sun tare wani sashe na hanyar garin Lakwaja ta tashi daga garin Okene zuwa Lakwaja zuwa Abuja bi