Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ilimin zamantakewa zai magance kalaman batanci – CITAD

Cibiyar Fasahar Sadarwa da Ci gaban Jama’a (CITAD) ta bukaci gwamnati ta bunkasa koyar da darasin ilimin zamantakewa a makarantu saboda alfanun

Bazawara ta kai bazawarinta kotu kan yi mata ciki

Wata bazawara mai kimanin shekara 27 da ke kauyen Shuwarin a karamar Hukumar Kiyawa ta kai bazawarinta mai shekara 37 kotu tana tuhumarsa da yi mata c

Jirgin ruwa ya nutse da ’yan kasuwar Jamhuriyar Nijar 100 a Kebbi

  Rahotannin da ke fitowa daga garin Bagudo a Jihar Kebbi ya ce jirgin ruwan ’yan kasuwa daga Jamhuriyar Nijar ya nutse a cikin kogin Kwara a gar

An nada Farfesa Bashar Aliero Shugaban Jami’ar Jihar Kebbi

Hukumar Gudanarwa ta Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kebbi da ke Aliero a qarqashin shugabancin Manjo Janar Muhammadu Magoro (mai ritaya) ta

Kotu ta ce Maryam Jalal ta biya mijinta Naira miliyan biyar

A ranar Larabar da ta gabata ce Kotun Shari’ar Musulunci ta 3 da ke kofar Kudu a birnin Kano ta umarci Maryam Jalal ta biya mijinta Abba Muhamma