Kananan Labarai

Kananan Labarai

Bazawara ta kai bazawarinta kotu kan yi mata ciki

Wata bazawara mai kimanin shekara 27 da ke kauyen Shuwarin a karamar Hukumar Kiyawa ta kai bazawarinta mai shekara 37 kotu tana tuhumarsa da yi mata c

An nada Farfesa Bashar Aliero Shugaban Jami’ar Jihar Kebbi

  Hukumar Gudanarwa ta Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kebbi da ke Aliero a qarqashin shugabancin Manjo Janar Muhammadu Magoro (mai ritaya) ta

Jirgin ruwa ya nutse da ’yan kasuwar Jamhuriyar Nijar 100 a Kebbi

Rahotannin da ke fitowa daga garin Bagudo a Jihar Kebbi ya ce jirgin ruwan ’yan kasuwa daga Jamhuriyar Nijar ya nutse a cikin kogin Kwara a gari

Kotu ta ce Maryam Jalal ta biya mijinta Naira miliyan biyar

A ranar Larabar da ta gabata ce Kotun Shari’ar Musulunci ta 3 da ke kofar Kudu a birnin Kano ta umarci Maryam Jalal ta biya mijinta Abba Muhamma

Sunan Muhammad na ta kara samun karbuwa a Ingila

Wani rahoto da Hukumar kididdiga ta kasar Birtaniya ta fitar ya nuna cewa sunan Muhammad yana dada samun gagarumar karbuwa a Ingila, inda ya kasance c