Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dilllan kwaya da wiwi sun mamaye bakin Kogin Ringim

Manoma suna fuskantar barazana a bakin Kogin Ringim da ke karamar Hukumar Ringim a Jihar Jigawa sakamakon mamaye bakin kogin da dillallan kwaya da wiw

An daure su kan sata ta hanyar katin ATM

An gurfanar da wadansu matasa masu suna Umar Ya’u mai kimanin shekara 29 da ke Unguwar Tudun Maliki da Muhammed Shehu da ke Unguwar Gidan Zoo a

Za mu taimaka wajen yaki da masu satar mutane idan aka gayyace mu – Maharba

Maharba a Jihar Taraba sun yi tayin bayar da taimako ga jami’an tsaro domin kawo karshen satar mutane a jihar.  Shugabar mata maharba a kar

Rashin iya karanta Littafin Risala ya hana wadansu zama alkalai a Gombe

A ranar Talatar da ta gabata ce Babban Jojin Jihar Gombe Mai Shari’a Hakila Y. Heman ya rantsar da sababbin alkalai 19 na kotunan lardi 7 da za

Dalilin da ya sa mayankar Abuja ke cikin mummunan yanayi – FCDA

Babbar Daraktar Al’amuran Dabbobi a Sakatariyar Noma ta Ma’aikatar Birnin Tarayya (FCDA), Abuja, Dokta Regina Adulugba ta ce manyan mayaka