Kananan Labarai

Kananan Labarai

Alhazai biyu na Jihar Sakkwato sun dawo da Dala 700 da suka tsinta

Mahajjata biyu daga Jihar Sakkwato sun dawo da kimanin Dala 700 da Saifa dubu 15 da kuma Riyal 137 da suka tsinta na wani Mahajjaci daga jihar. Daya d

Ban ce Buhari ya yi wa mahaifina karya ba-Ojukwu Karami

Dan Marigayi Dim Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu na farko mai suna Emeka Ojukwu Karami ya yi Alla-wadai da rahotannin da aka yada a kafafen sadarwa cewa y

Wani mutum ya kashe matarsa da duka a Binuwai

Wani mutum mai suna Dedoon ya kashe matarsa da duka a kauyen Adekaa da ke garin Gboko a cikin Karamar Hukumar Gboko da ke cikin Jihar Benuwe. Mai Maga

Fasto ya amince da yi wa ’yan mata fyade a Kano

Wani Limamin Coci da ke zaune a Jihar Kano ya amsa laifin da ya aikata na yi wa tagwaye ’yan shekaru 13 da wata ’yar’uwarsu fyade ya

Masu garkuwa da mutane sun nemi miliyan 100 kan ’yar shekara 11

Wadanda suka yi garkuwa da ’yar shekara 11 nan mai suna Nana Usman, ’yar wani dan kasuwa mai suna Mansur Abubakar da ke zaune a garin Malu