Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya gargadi ’yan fansho su guji bai wa ma’aikatansa cin hanci

Shugaban Hukumar Biyan Fansho ta Jihar Jigawa, Alhaji Sulaiman Adamu Kiyawa ya gargadi ’yan fansho a jihar su guji bai wa ma’aikatan hukum

’Yan sanda sun kama dalibai 12 kan zargin hallaka dan uwansu dalibi

Rundunar ’Yan sandan Jihar Jigawa ta kama daliban Makarantar Kimiyya da kere-kere da ke garin Karkana a karamar Hukumar ’Yan Kwashi da ke

Kebbi ta kashe Naira miliyan 99 wajen biyan hakkokin tsofaffin shugabannin kananan hukumomi

Gwamnatin Jihar Kebbi ta ce ta kashe sama da Naira miliyan 99 domin biyan tsofaffin shugabannin kananan hukumomin jihar 21 hakkokinsu. Babban Sakatare

Ana zargin matashi da yi wa yara 8 fyade

’Yan sanda sun gurfanar da wani matashi mai suna Abdurrazak Mohammed Batamele da ke Unguwar Tudun Wadan Pantami, Gombe fadar Jihar Gombe a gaban

Maniyyatan Filato 400 da suka biya kudin kujera a shekarar 2014 za su sauke farali a bana

Gwamnatin Jihar Filato ta bayar da umarni ga maniyyatn jihar 400 da suka biya kudadensu a shekarar 2014, amma ba su samu tafiya aikin Hajjin ba, su zo