Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ina son dawowa amma sai likitocina sun sallame ni-Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya dage a kan cewa likitocinsa ne za su yanke lokacin da zai dawo daga Kasar Birtaniya inda yake jinya tun ranar 7 ga w

Kisan cocin Ozubulo: Osinbajo ya tura tawagar ministoci biyar Jihar Anambara

Mukaddashin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo ya tura tawagar jami’an gwamnati biyar zuwa Jihar Anambara don su jajantawa gwamnati da kuma al’u

An kama wanda ya yi yunkurin sace Bature a Zariya

‘Yan sanda sun kama wani da ake zargi da sace mutumin China domin nema kudin fansa a Zariya. Wanda ake zargin dan asalin Jihar Kuros Ribas mai s

Kamfanin wayoyin lantarki na Coleman Cables ya bude daffo a Kaduna

A wani yunkuri na kawar da jabun da gurbatattun wayoyin lantarki domin samar da ingantattu ga ’yan Najeriya, kamfanin wayoyin lantarki na C

Sabon Kwamandan OPSH na Filato ya kama aiki

Sabon Kwamandan Rundunar Samar da Zaman Lafiya ta OPSH a Jihar Filato da Bauchi da Kaduna, Manjo Janar Anthony M. Atolagbe ya kama aiki. Manjo Janar A