Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan matan Chibok 57 sun fara karatun digiri a Jami’ar Amurka ta Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta dauki nauyin karatunsu na jami’a bayan Boko Haram ta sako su.

Rashin tsaro: Mutanen Tsafe sun tare hanyar Gusau zuwa Funtua

Masu zanga-zangar sun ce ba za su bar wurin ba sai an biya musu bukata.

Kotu ta dawo da Sarkin Kontagora kan kujerarsa

Tsugune ba ta kare ba a rikicin kujerar Sarkin Kontagora na bakwai.

Yadda aka kashe ’yan bindiga 69 a Kaduna

’Yan bindiga sun sace mutum 830 da dabbobi 1,018 a wata uku a jihar Kaduna.

Shugaban Turkiyya, Erdogan, ya fara ziyarar kwana 2 a Najeriya

Ana sa ran ziyayar za ta dada karfafa alakar kasashen biyu.