Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ambaliyar ta hallaka mutum 10 tare da lalata gidaje 1,153 a Filato

Sakataren Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Filato (SEMA), Alhaji Alhassan Barde ya ce ambaliyar ruwa ta hallaka mutum 10 tare da lalata gidaje 1,153 da

Gwamnatin Jigawa za ta dasa itatuwan zogale a asibitoci 68

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ware asibitoci 68 a kananan hukumomin jihar 27 domin daddasa itatuwan zogale saboda amfanin marasa lafiya a kokarinta na sam

Muna ba da tallafin Naira biliyan daya kan aikin Hajji duk shekara – Gwamna Masari

Gwamnatin Jihar Katsina tana kashe sama da Naira biliyaa daya wajen tallafa wa jin dadin alhazan jihar duk shekara. Gwamnan Jihar Alhaji Aminu Bello M

Dalilin da ya sa muka dakatar da gina jami’a muka gina masaukin baki – Izala

Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’a Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa ta bayyana dalilan da ya sa ta dakatar da aikin gina jami’a a yankin Ri

Basarake ya nemi dalibai su guji tu’ammali da miyagun kwayoyi

Magajin Garin Jama’a, Alhaji Abubakar Muhammad Isa ya shawarci dalibai su guji tu’ammali da miyagun kwayoyi kuma su zamo nagari masu kyawa