Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kwamiti ya kwato miyagun makamai a Jihar Kebbi

Kwamitin da Gwamnatin Jihar Kebbi ta kafa domin kula da tsaro a jihar, a karkashin jagorancin Mai ba Gwamnan Jihar Shawara kan Harkokin Tsaro Manjo Ja

A kafa Hukumar Kula da Kafofin Watsa Labarai na Intanet a Najeriya – NCI

Majalisar Kula da Kafofin Watsa Labarai ta Kasa (NCI) ta kawo shawarar a kafa Hukumar Kula Kafofin Watsa Labarai na Intanet don tace labaran da kafafe

Ambaliya ta ci gidaje 300 a Jihar Adamawa

Sakamakon ruwan da ake tafkawa a Jihar Adamawa, an samu ambaliyar ruwa da dama a bangarori daban-daban na jihar wadda ta ci akalla gidaje 300. Ambaliy

Majalisa ta amince da dan takarar kai-da-halinka

Majalisar Dattawa ta amince a yi wa tsarin mulkin kasar nan garambawul ta yadda dan takarar kai-da-halinka zai iya tsayawa a zabe. A shekaranjiya Lara

Sojoji 6,199 da ke yaki da Boko Haram sun samu karin girma

Hafsan Hafsoshin Sojin Kasa, Laftana  Janar Tukur Yusuf Buratai ya amince da karin girma na musamman ga sojoji 6,199 da suke aiki da Rundunar Laf