Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ruwan wuta ya yi ajalin ’yan bindiga 50 a Birnin Gwari

An kashe sama da ‘yan bindiga 50 yayin da suke kokarin tserewa.

Mutumin da ke kai wa ’yan bindiga abinci da fetur ya shiga hannu a Kano

Wanda ake zargin ya fito daga garin Jibiya ne na Jihar Katsina.

Bayan kwana 45, ’yan bindiga sun sako basaraken Neja

An saki shi ne ranar Talata bayan an biya N10m a matsayin kudin fansa.

Za a kashe N863bn don yakar talauci — Gwamnatin Najeriya

Gwamnatin Buhari ce ta bullo dasu da nufin rage wa ’yan kasar radadin talauci.

Birtaniya ta gargadi ’yan kasarta kan zuwa wasu jihohi 12 a Najeriya

Akwai yiwuwar sace ma’aikata ’yan kasashen waje.