Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sun yi wa maigadi yankan rago don su gaji gidan da ba nasu ba

Wadansu da ake zargin suna son su gaji wani gida da ba nasu ba, sun kashe mai gadin gidan ta hanyar yi masa yankan rago, a Unguwar Garuje da ke bayan

Gwamnatin Kaduna ta haramta bara da talla a tiituna

Gwamnatin Jihar Kaduna ta haramta talla da bara da kuma acaba a kan tituna a sakamakon wani  rahoton sirri da gwamnatin ta ce ta samu. A cewar gw

Hisba ta kama mashaya a Jigawa

Hukumar Hisba ta gurfanar da mata uku da maza uku a gaban Babbar Kotun Majistare ta Dutse a karkashin Mai shari’a Amina dahiru babura sakamakon kama s

Miji da ’yar uwarsa sun gurfana gaban kotu kan kashe matarsa

An gurfanar da wadansu ’yan uwan juna biyu a gaban Babbar Kotun Majistare ta 31 da ke Gyadi-Gyadi a birnin Kano, bisa zarginsu da hadin baki tare da k

Zakaru uku na gasar Alkur’ani za su wakilci Najeriya a kasashen waje

Zakaru uku da suka yi nasara a gasar Musabakar Alkur’ani da kungiyar Yada Addinin Musulunci ta Najeriya ta shirya a Abuja ne za su wakilci Najeriya a