Kananan Labarai • March 10, 2017 18:54
Wata Kotun Majistare da ke Bwari a yankin Birnin Tarayya, Abuja ta ba da umarnin a tsare wani matashi mai suna Japheth Adam tare da mahaifiyarsa kan z
Kananan Labarai • March 7, 2017 10:03
Edinho, dan shahararren dan kwallon kafa na duniya Pele wata kotu da ke Brazil ta yanke masa hukuncin daurin shekara 13 a gidan yari bayan ta same shi
Kananan Labarai • March 7, 2017 08:25
’Yan sanda a Qaramar Hukumar ’Yankwashi da ke Masarautar Kazaure a Jihar Jigawa sun kama waxansu matasa bakwai da ake tuhumarsu da laifin yin lalata d
Kananan Labarai • March 7, 2017 08:25
Babban Daraktan Mai Kula da Ma’aikatar Addinai ta Jihar Kaduna, Injiniya Namadi Musa ya ce jihar na gab da hukunta maniyyata da ba su halartar bita do
Kananan Labarai • March 7, 2017 08:24
Gwamnan Jihar Adamawa Alhaji Muhammadu Jibrilla Bindow ya ba da kwangilar gina gada a Qaramar Hukumar Song wadda ta fi shekara 60. Gadar wadda aka yi