Kananan Labarai

Kananan Labarai

Makarantar Tazkiya ta yi bikin cika shekara xaya da kafuwa

Makarantun Tazkiya da ta haxa da sashen karatun boko da na Islamiyya da kuma haddar Alqur’ani da ke garin Kafanchan ta gudanar da bikin cika shekara x

Gwamnatin Filato za ta kashe Naira biliyan 5 domin gina hanyoyi a birnin Jos

Gwamnatin Jihar Filato za ta kashe kimanin Naira biliyan 5 wajen gina hanyoyi a cikin garin Jos da kewaye.  Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar, M

Ban yarda a kashe wani saboda xaukar fansa ba – Sarkin Jama’a

Mai martaba Sarkin Jama’a Alhaji Muhammadu Isa Muhammad, ya ce bai lamunci wani da ke qarqashin masarautarsa ya kashe kowa da niyyar xaukar fansa kan

Ya yi masa yankan rago a kan bazawara

Ana zargin wani matashi mai suna Ya’u Haruna wanda ya fito daga Qaramar Hukumar Sule Tankarkar da ke Jihar Jigawa da laifin yi wa wani mutum yankan ra

Abin da ya sa zan yi takarar Shugaban Qasa a 2019 – Sule Lamixo

A ranar Asabar da ta gabata ce magoya bayan Jam’iyyar PDP suka ziyarci tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamixo suna buqatar ya fito takarar Sh