Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Najeriya ce babbar kasuwa a Afirka’

Mutane miliyan 70 da ke sayen kayan masarufi na yau da kullum shi ya sa Najeriya ta zama gagara-gasar kasuwannin Afirka.Babban jami’in kamfanin inshor

Makarantar Al’ameen ta yaye dalibai 15 da suka sauke Alkur’ani

Makarantar Madarasatu Ameenul Islamiyya wadda aka fi sani da Al’ameen da ke Hayin Banki, a Kaduna ta yaye dalibai 15 da suka hada da maza biyu da mata

A kori Sakataren Gwamnatin Tarayya daga aiki – Majalisa

Majalisar Dattawa ta bukaci Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauke Sakataren Gwamnatin Tarayya, Mista Babachir Dabid Lawal daga kan mukaminsa kuma a

karancin kudi ne matsalar jami’o’i – Farfesa Faborode

Sakatare Janar na kungiyar Shugabannin Jami’o’i ta kasa, Farfesa Micheal O. Faborode ya ce karancin kudi ne babban kalubalen da ke fuskantar jami’o’in

Makiyan Buhari ne ke haddasa tsadar abinci – Sarkin Borgu

Mai martaba Sarkin Borgu Alhaji Muhammadu Sani dantoro Kitoro na Hudu, ya ce wadansu batagari da suka wawashe asusun kasar nan su ne suka kitsa tashin