Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi jana’izar dan sandan da aka kashe a Jihar Ribas

A ranar Litinin da ta gabata ne aka yi jana’izar dan sandan nan da aka yi wa kisan gilla yayin gudanar da zaben cike- gurbi a Jihar Ribas a ranar Asab

Daurawa ya nemi iyaye su goyi bayan hukunta masu fyade

Babban Kwamandan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa ya bukaci iyaye su ba da goyon baya wajen hukunta masu yi wa yara fyade.&nb

Yadda karuwai suka addabi manyan titunan garin Bauchi

Kamar yadda ake fama da matsalar shan miyagun kwayoyi a tsakanin matasan kasar nan, yanzu kuma a cikin garin Bauchi daya, daga cikin manyan matsalolin

Za mu ci gaba da bullo da hanyoyin dakile miyagun laifuka – Shugaban ‘yan sanda

Babban sufeto janar na ‘yan sandan Najeriya Idris K. Abubakar ya ce rundunar za ta ci gaba da bullo da sabbin hanyoyi na dakile aikata miyagun laifuka

Ya daddatsa abokin aikinsa ya cusa a buhu

Rundunar ’yan sanda a Jihar Legas ta kama wani matashi, Haruna Abubakar dan shekara 28, wanda ake zargi ya daddatsa abokin aikinsa ya jefar da shi a c