Kananan Labarai

Kananan Labarai

Karuwai da masu gidajen giya na cin karensu babu babbaka a Dange-Shuni

Al’ummar Unguwar Rumbukawa Remon billage da ke cikin karamar Hukumar Dange Shuni sun sun koka kan yadda masu sayar da giya da karuwai suke cin karensu

Rikicin Kwankwaso da Ganduje: An dakatar da dan jarida daga aiki

Manajan-Daraktar Rediyon Jihar Kano, Hajiya Sa’adatu Babaji, ta dakatar da Shugaban dakin Karatu na gidan rediyon, Alhaji Habibu Musa Gwangwazo daga a

Gwamnatin Jihar Gombe ta kuduri yakar yunwa

Gwamnatin Jihar Gombe ta hada kai da Hukumar Kula da Yawan Jama’a ta Majalisar dinkin Duniya Majalisar (UNFPA) wajen ba da kasonta na Naira miliyan 12

An kafa kwamitin binciken rushewar ginin jami’a

Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano da kle Wudil, ta kafa wani kwamitin kwararu da zai binciko sanadiyyar rushewar wani bene mai hawa uku a jami’a

“Mafi yawan daliban firamare a Arewa jahilai ne”

Wani kwararre a fannin ilimi, Mista bictor Ogbonnaya ya ce bincike ya nuna cewa fiye da kashi biyu bisa uku na daliban da suka kammala makarantun fira