Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘‘Sakacin shugabanni ya kawo rikicin Fulani da Hausawa a Legas’’

A shekranjiya Laraba ce jami’an tsaro suka yi wa kasuwar shanu ta Abbatuwa da ke Legas ƙawanya, bayan ɓarkewar wani rikici a tsaknin Fulani da Hausawa

kauraye sun kashe matashi kan waya a KKatsina

Da yammacin Talatar da ta gabata, wadansu matasa da ake zargin kauraye ne suka kashe wani matashi mai suna Abdullahi Muhammad Madugu, dan shekara 18,

An tabbatar wa Idris kujerar Sufeto Janar

Hukumar Ayyukan ’Yan Sanda ta Najeriya (NPC), ta tabbatar da nadin Ibrahim Idris Kpotum a matsayin cikakken Sufeto-Janar na ’Yan sanda.An tabbatar da

Gwamnatin Sakkwato ta dawo da dalibanta daga Dubai saboda karancin kudi

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta dawo da dalibanta 39 da ke karatu a mayan makaratu daban-daban na kasar Dubai zuwa gida saboda rashin kudin da za ta ci ga

A rika taimakon ’yan sanda da bayanai – Kwamishina

Rundunar ’Yan sandan Jihar Kebbi ta gudanar da taro da sarakuna da fitattun mutane da kuma shugabannin kungiyoyin al’umma, inda ta nemi al’umma su rik