Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnan Nasarawa ya umarci a gaggauta kamo jami’in da ya damfari maniyyata 15

Gwamnatin Jihar Nasarawa ta umarci hukumomin tsaro a jihar su gaggauta gudanar da bincike domin kamo tare da hukunta wani jami’in Hukumar Jin Dadin Al

Rikicin Zariya: Kotu ta yi watsi da bukatar Zakzaky ta a sake shi

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ki amincewa da bukatar jagoran kungiyar Harkar Musulunci (IMN) ta mabiya Shi’a, Sheikh Ibrahim Zakzaky na a h

Budurwa ta koma ga iyayenta bayan wata 10 da sace ta

Wata budurwa mai shekara 15 da ake zargin an sace ta a watan Oktoban bara, ta koma gidansu da ke yankin Saburi-Dedei, a Birnin Tarayya Abuja. Yarinyar

Rashin kulawar gwamnati ya jawo wa nakasassu talauci – Dokta Awais

Wani malami a tsangayar Kimiyyar Halayyar dan Adam a Jami’ar Bayero da ke Kano, Dokta Muhamamd Awais ya ce rashin kulawar gwamnati ne ummulhaba’isin h

Girgizar kasa ta hallaka mutum 120 a Italiya

Firayi Ministan kasar Italiya Mista Matteo Renzi ya ce daruruwan mutane ne suka hallaka a wata girgizar kasa da ta shafi yankuna masu duwatsu na tsaki