An maimaita fatali da yarjejeniyar sulhu a Sudan
Bayan sake sanya hannu kan yarjejeniyar dakatar da kai wa juna hare-hare a Sudan, an zargi bangarorin da ke rikici a kasar da sake yin watsi da batun
Kasashen Waje
Bayan sake sanya hannu kan yarjejeniyar dakatar da kai wa juna hare-hare a Sudan, an zargi bangarorin da ke rikici a kasar da sake yin watsi da batun
Kungiyoyin ba da agaji sun ce ana hana wadannan yaran ’yan gudun hijira ilimi.
Tawagar ta Amurka za ta kasance karkashin jagorancin Ministar Gidaje da Raya Birane, Marcia L. Fudge.
Kazamin fada ya barke a babban birnin Sudan, Khartoum, a ranar 15 ga watan Afrilu.
An bukaci Facebook ya biya Euro biliyan 1 da miliyan 200 a matsayin tara.